Bangaren kur'ani, babban jami'i mai kula da mai kula da harkokin kur'ani mai tsarki na garin Aran ya bayyana cewa, cibiyar ta gabatar da wani tsari da ta shirya ga ma'aikatar ilimi, da ya shafin koyar da dalibai a makarantun share fagen shiga makarntun firamare na kasa baki daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, babban jami'i mai kula da mai kula da harkokin kur'ani mai tsarki na garin Aran ya bayyana cewa, cibiyar ta gabatar da wani tsari da ta shirya ga ma'aikatar ilimi, da ya shafin koyar da dalibai a makarantun share fagen shiga makarntun firamare na kasa baki daya da nufin kara karfin gwiwar masu koyarwar wajen tarbiyantar da dalibai.
Wannan shiri zai samu halartar da dama daga cikin wadanda za su halarci wannan gasa suna da kyakkyawan horo da suka samu karatun kur'ani da kuma harda, bugu da kari kan hakan za a gudanar da zaman ne tare da gudanar da gasa, inda aka bayar da dama ga dukkanin mahalartan daga cikin sojojin su halarto da iyalansu da kuma bas u izinin shiga cikin gasar.
Babban jami'i mai kula da mai kula da harkokin kur'ani mai tsarki na garin Aran ya bayyana cewa, cibiyar ta gabatar da wani tsari da ta shirya ga ma'aikatar ilimi, da ya shafin koyar da dalibai a makarantun share fagen shiga makarntun firamare na kasa baki daya musamman a manyan birane.
764876