Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ikna ta watsa rahoton cewa; an fara rubuta sunayen masu son shiga gasar karatun kur'ani mai girma da harda ta sultan Hasan Albulakiya a kasar Burundi. Tuni makaranta suka fara rubuta sunaayensu a cibiyoyin da aka ware domin rubuta sunayen kuma aranar goma ga watan Ordevehesh na wannan sheka ta dubu daya da dari uku da tis'in za a fara .
767979