IQNA

Al’ummar Kasar Sun Gudanar Da Gangami Na Nuna Rashin Amincewa Da Keta Alfarmar Kur’ani

16:55 - April 10, 2011
Lambar Labari: 2103495
Bangaren kasa da kasa, al’ummar kasar Iraki sun gudanar da gangami a yankunan kudancin kasar Iraki, domin nuna rashin amincewa da keta alfarmar kur’ani mai tsarki da wasu masu kiran kansu malaman addinin kiristanci suka yi a jahar Florida ta kasar Amurka, lamarin da ya fuskanci kakkausar suka daga al’ummomin kasashen duniya, musamman a cikin makon da ya gabata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo an bayyana cewa al’ummar kasar Iraki sun gudanar da gangami a yankunan kudancin kasar Iraki, domin nuna rashin amincewa da keta alfarmar kur’ani mai tsarki da wasu masu kiran kansu malaman addinin kiristanci suka yi a jahar Florida ta kasar Amurka, lamarin da ya fuskanci kakkausar suka daga al’ummomin kasashen duniya, musamman a cikin makon da ya gabata da kuma wannan makon.
Rahoton ya kara da cewa, yanzu haka mabiya addinin muslunci a sassa daban-daban na duniya na ci gaba da gudanar da gangami da taruka na nun arashin amincewa da wannan mataki na keta alfamar kur’ani da cin zarafin musulmi da addinin muslunci da aka yi a kasar Amurka. A nasa bangaren babban sakataren majalisar dininkin dniya ya yi Allawadai da hakan.
Al’ummar kasar Iraki sun gudanar da gangami a yankunan kudancin kasar Iraki, domin nuna rashin amincewa da keta alfarmar kur’ani mai tsarki da wasu masu kiran kansu malaman addinin kiristanci suka yi a jahar Florida ta kasar Amurka, lamarin da ya fuskanci kakkausar suka daga al’ummomin kasashen duniya, musamman a cikin makon da ya gabata.
770866



captcha