IQNA

Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki Ta Kasashen Musulmi

19:47 - April 11, 2011
Lambar Labari: 2104229
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirye-shiryen gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa wadda za a gudanar a birnin Doha na kasar Qatar, wadda za ta samu halartar daruruwan makaranta da mahardata daga sassan duniya.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalato daga shafin sadarwa na yanar gizoa na Islam Today an bayyana cewa, an gudanar da zama kan kafa kotunan Musulunci da ake tafiyar da ayyukansu na shari'a katkashin mahangar addinin muslunci, da aka fara kimanin shekaru goma da suka gabata wanda kuma aka saba yin zaman bitar ayyukan da wadannan kotuna suke gudanarwa a shekara-shakara kamar dai yadda aka saba tare da halartar jami'an ma'aikatar shari'a da kuma ma'ikatar kula da harkokin addini ta kasar.
Wannan shiri dai an fara gudanar da shi net un lokacin da aka fara gudanar da shari'ar, a wani bangaren kuma bayanin ya ci gaba da cewa ma'aikatar kula da ayyukan addinin muslunci na da cikakkiyar masaniya kan wannan babban kawance da ake shirin kafawa, kamar yadda wasu daga cikin manyan malamai na kasar suka bayyana cewa a shirye su shiga cikin wannan kawance saboda irin muhimmancin da yake da shi da kuma rawar da zai iya takawa ta fsukacin siyasa a kasar a yanzu.
An gudanar da zama kan kafa kotunan Musulunci da ake tafiyar da ayyukansu na shari'a katkashin mahangar addinin muslunci, da aka fara kimanin shekaru goma da suka gabata wanda kuma aka saba yin zaman bitar ayyukan da wadannan kotuna suke gudanarwa a shekara-shakara akasar ta Brunei.
771592


captcha