Bangaren siyasa da zamantakewa, kungiyar hizb islami ta kasar Jordan ta yi Allawadai da harin da harin da haramtacciyar kasar Isra’ila ta kai kan al’ummar yankin zirin Gaza a wani mataki na tsokanar al’ummar yankin, domin fakewa da hakan wajen kaddamar da wani sabon yaki kan al’ummar wannan yanki marassa kariya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, kungiyar hizb islami ta kasar Jordan ta yi Allawadai da harin da harin da haramtacciyar kasar Isra’ila ta kai kan al’ummar yankin zirin Gaza a wani mataki na tsokanar al’ummar yankin, domin fakewa da hakan wajen kaddamar da wani sabon yaki kan al’ummar wannan yanki marassa kariya, da kuma suke fama da killacewa tsawon shekaru.
Wannan bayani da kungiyar ta fitar ya kara da cewa, babban manufar wannan aikin tsokana ba wani abu ba ne illa kokarin da haramtacciyar kasar Isra’ila take na dawo haibarta bayan da ta kwashi kunya a hannun al’ummar yankin a lokacin da ta kaddamar da yaki kansu a shekaru biyu da suka gabata, haka nan kuma bayanin ya yi Allawadai da ci gaba da gina matsuugunnan yahudawa a cikin yankunan palastinawa da HIK take yi.
kungiyar hizb islami ta kasar Jordan ta yi Allawadai da harin da harin da haramtacciyar kasar Isra’ila ta kai kan al’ummar yankin zirin Gaza a wani mataki na tsokanar al’ummar yankin, domin fakewa da hakan wajen kaddamar da wani sabon yaki kan al’ummar wannan yanki marassa kariya. 772400