IQNA

Zanga-Zangar Goyan Baya Ga Neman Yancin Da Duniya Ta Ke Yi A Ghana

13:29 - April 13, 2011
Lambar Labari: 2105304
Bangaren siyasa da zamantakewa; hadin gambizar al'umma da kungiyoyin al'umma a Ghana sun gudanar da gagaramar zanga-zanga a ranar jiya ashirin da uku ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta kin jinin kasashen mulkin mallaka na Amerika ,Haramtacciyar kasar Isra'ila ,Britaniya da Faransa da kai kai harin ta'addanci kan al'ummomin kasashen Cote D'ivoire,Libiya da Palasdini inda suka yi Allah wadai da su da kuma goyan bayan al'ummomin da ake zalunta.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; hadin gambizar al'umma da kungiyoyin al'umma a Ghana sun gudanar da gagaramar zanga-zanga a ranar jiya ashirin da uku ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta kin jinin kasashen mulkin mallaka na Amerika ,Haramtacciyar kasar Isra'ila ,Britaniya da Faransa da kai kai harin ta'addanci kan al'ummomin kasashen Cote D'ivoire,Libiya da Palasdini inda suka yi Allah wadai da su da kuma goyan bayan al'ummomin da ake zalunta. A kasashe da dama an gudanar da irin wannan zanga-zangar inda al'ummomi suka yi ta yin Allah wadai da zaluncin da kasashen mulkin mallaka ke nunawa kan sauran al'ummomi a kasashe masu tasowar.



773083


captcha