IQNA

12:23 - April 14, 2011
Lambar Labari: 2105651
Bangaren harkokin kur'ani: a kasar Jodan an girma da jinjinawa wadanda suka taka rawar gani da yin fice a gasar karatun kur'ani a cibiyar al'adu ta musulunci a jami'ar Jodan kuma an gabatar da jawabai masu gamsarwa.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton Cewa: a kasar Jodan an girma da jinjinawa wadanda suka taka rawar gani da yin fice a gasar karatun kur'ani a cibiyar al'adu ta musulunci a jami'ar Jodan kuma an gabatar da jawabai masu gamsarwa. Gudanar da irin wannan taro nada matukar amfani da karfafa guiwa ga wadanda suka yi harda da kuma wadanda ke son rungumar karatun kur'ani a nan gaba.

773581
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: