Bangaren kas ada kasa, wanda ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon Sayyid Ali Fadlollah, ya ja kunnen masu girman kai na duniya da a hir dinsu suka yi kokarin kawo rikicin mazhaba a tsakanin al'ummar musulmi, domin kuwa a cewarsa hakan ba zai haifar musu dad a mai ido ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa,a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na alkausar an bayyana cewa, wanda ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon Sayyid Ali Fadlollah, ya ja kunnen masu girman kai na duniya da a hir dinsu suka yi kokarin kawo rikicin mazhaba a tsakanin al'ummar musulmi, domin kuwa a cewarsa hakan ba zai haifar musu da da mai ido ba a cikin makircinsu.
Sayyid Ali Fadlollah wanda da ne ga babban malamin addinin muslunci na kasar Lebanon marigayi Allah Sayyid Muhammad Hussain Fadlollah, ya bayyana cewa abin da makiya suke fadi tashin ganin ya afku a cikin al'ummar musulmi shi ne haifar da fitina ta mazhaba, wanda acewarsa hakan zai zama kaikai koma kan mashekiya.
Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon Sayyid Ali Fadlollah, ya ja kunnen masu girman kai na duniya da a hir dinsu suka yi kokarin kawo rikicin mazhaba a tsakanin al'ummar musulmi, domin kuwa a cewarsa hakan ba zai haifar musu dad a mai ido ba.
774927