IQNA

An Kawo Karshen Taron Komitin Al'adu Da Tattalin Arziki Da Zamantakewar Musulunci

17:53 - April 27, 2011
Lambar Labari: 2113356
Bangaren kasa da kasa; an kawo karshen taron komitin da ke kula da al'adu,tattatlin arziki da zamantakewar musulunci da aka fara gudanarwar a ranar hudu ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin jidda na kasar saudiya kuma a jiya ne aka kawo karshen wannan taro.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an kawo karshen taron komitin da ke kula da al'adu,tattatlin arziki da zamantakewar musulunci da aka fara gudanarwar a ranar hudu ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin jidda na kasar saudiya kuma a jiya ne aka kawo karshen wannan taro.A wajan wannan taro an samu halartar kwararru dam asana da malaman addini da suka shafi al'adu da ilimin tattalin arziki da kuma zamantakewar musulmi a duniya da kuma yadda mahalarta taron suka yi masanyar nazari da binciken hanyoyin inganta wadannan bangarori a rayuwar musulmi ta yau da kullum.



781125
captcha