Bangaren siyasa da zamantakewa, majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimi da sauransu.
Bayanin ya ci gab ada cewa kasar Auzbakistan wadda day ace daga cikin kasashen musulmi da ta shahara ta fuskacin tarihin addini da kuma rubuce-rubuce, wadanda ba a gushe ba har inda yau take ana yin amafani da sua a duniyar musulmi, amma a halin yanzu kasar tana fuskatar karancin makarntu, da hanyoyi na bunkasa ilimin addinin msulunci.
Majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimin addinin muslunci.
783066