IQNA

17:20 - May 04, 2011
Lambar Labari: 2117524
Bangaren harkokin kur'ani : cibiyar musulunci da kur'ani musamman mata a ranar litinin sha biyu ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekarar hijira shamsiya a garin Pishkak fadar mulkin kasar Karkizistan ana bude wannan cibiyar.Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ken an jamhuriyar musulunci da kuma ke kula da harkokin kur'ani ne ya watsa rahoton cewa: cibiyar musulunci da kur'ani musamman mata a ranar litinin sha biyu ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekarar hijira shamsiya a garin Pishkak fadar mulkin kasar Karkizistan ana bude wannan cibiyar.Wannan cibiya za ta rika gudanar da ayyukanta na inganta karatun mata da karatun kur'ani da kuma duk wani abu day a shafi ingantawa da ciyar da addinin musulunci da kuma harkokin kur'ani.

785366
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: