Bangaren kasa da kasa, wakilan kabilun kasar Iraki suna shirin shigar da kara kan cin zarafin addinin Musulunci da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da wasu masu kiran kansu mabiya addinin kirista suka yi a kasar Amurka, domin ya zama darasi ga masu tunanin aikata hakan a nan gaba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na sautul Irak an bayyana cewa, wakilan kabilun kasar Iraki suna shirin shigar da kara kan cin zarafin addinin Musulunci da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da wasu masu kiran kansu mabiya addinin kirista suka yi a kasar Amurka, domin ya zama darasi ga masu tunanin aikata hakan a nan gaba a cikin kasashen turai da ma wasu kasashen.
Tun daga lokacin da shi wannan la'antaccen mutum ya kona alkur'ani mai tsarki, yak e ci gaba da fuskantar kakkausar daga al'ummomin muslumi da ma su kansu mabiya addinin kirista daga kasashen duniya daban-daban, tare da yin Allawadai da wannan mummunan aiki nasa.
wakilan kabilun kasar Iraki suna shirin shigar da kara kan cin zarafin addinin Musulunci da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da wasu masu kiran kansu mabiya addinin kirista suka yi a kasar Amurka, domin ya zama darasi ga masu tunanin aikata hakan a nan gaba.
787403