Bangaren kasa da kasa, ana cikin gudanar da wani baje koli birnin Jidda na kasar Saudiyya kan kayan fasahar addinin muslunci da ke samun halartar wakilan cibiyoyin raya harkokin al'adu na kasar, da kuma masu gudanar da ayyukan al'adun muslunci a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na na jaridar al-watan online an bayyana cewa, ana cikin gudanar da wani baje koli birnin Jidda na kasar Saudiyya kan kayan fasahar addinin muslunci da ke samun halartar wakilan cibiyoyin raya harkokin al'adu na kasar, da kuma masu gudanar da ayyukan al'adun muslunci a kasar baki daya.
Bayanin ya ci gaba da cewa, dukkanin mabiya addinin muslunci suna hakki su zo su gudanar da lamurran ibada acikin masallaci daga ko’ina cikin duniya, kuma abin da jami’an na ma’aikatar tsaron kasar Amurka suka fada babu kamshin gaskiya a cikinsa, domin kuwa dukkanin mabiya addinin msulunci sun yi imani da zaman lafiya tsakaninsu da sauran mabiya addinai.
Babban daraktan cibiyar addnin muslunci da kuma babban masallacin birnin Lion na kasar Faransa Kamil Kabtan ya bayyana cewa, wannan masallacin da kowa da kowa ne, ba kamar yadda jami’an ma’aiktar tsaron kasar Amurka suka fada ba kan cewa wuri ne na taruwar ‘yan ta’adda.
792768