IQNA

An Fitar Da Wani Fim Kan Rawar Da Musulmi Suka Taka A Lokacin Yakin Duniya

19:40 - May 21, 2011
Lambar Labari: 2125946
Bangaren kasa da kasa, an fitar da wani fim a kasar Fransa kan rawar da mabiya addinin mauslunci suka taka lokacin duniya na biyu, da kuma irin taimakon da suka baiwa mutanen kasar domin tsira da rayukansu daga hare-haren mayakan Jamus.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an fitar da wani fim a kasar Fransa kan rawar da mabiya addinin mauslunci suka taka lokacin duniya na biyu, da kuma irin taimakon da suka baiwa mutanen kasar domin tsira da rayukansu daga hare-haren mayakan Jamus karkashin jagorancin Hitler.
Bayanin ya ci gaba da cewa, dukkanin mabiya addinin muslunci suna hakki su zo su gudanar da lamurran ibada acikin masallaci daga ko’ina cikin duniya, kuma abin da jami’an na ma’aikatar tsaron kasar Amurka suka fada babu kamshin gaskiya a cikinsa, domin kuwa dukkanin mabiya addinin msulunci sun yi imani da zaman lafiya tsakaninsu da sauran mabiya addinai.
Babban daraktan cibiyar addnin muslunci da kuma babban masallacin birnin Lion na kasar Faransa Kamil Kabtan ya bayyana cewa, wannan masallacin da kowa da kowa ne, ba kamar yadda jami’an ma’aiktar tsaron kasar Amurka suka fada ba kan cewa wuri ne na taruwar ‘yan ta’adda.
795064


captcha