IQNA

An Fara Gudanar Da Taron Baje Kolin Kayan Rubutun Musulunci A Kasar Pakistan

16:48 - May 22, 2011
Lambar Labari: 2126579
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani babban taron baje kolin kayayyakin rubutun musulunci a birnin Islam-abad fadar mulkin kasar pakistan, da ke samun halartar wakilan cibiyoyin addinin muslunci daga sassa daban-daban na kasar da ma wasu kasashen ketare.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an fara gudanar da wani babban taron baje kolin kayayyakin rubutun musulunci a birnin Islam-abad fadar mulkin kasar pakistan, da ke samun halartar wakilan cibiyoyin addinin muslunci daga sassa daban-daban na kasar da ma wasu kasashen ketare musamman ma a kasan musulmi.
Tun bayan da yahudawan sahyuniya suka fara gudanr da wannan aiki, masu ‘yancin siyasa daga cikin kasashen musulmi da kuma ‘yan kadan daga cikin kasashen larabawa, sun nuna rashin amincewarsu da wannan mummanan aiki da ke samun cikakken goyon baya daga gwamnatocin Amurka da munafukan larabawa, musamman ma wadanda suke da dangantaka ta zahiri da haramtacciyar kasar Isra’ila, da kuma masu dangantaka ta boye.
Ana shirin bude hanyoyin karkashin kasa da yahudawan sahyuniya suka gina karkashin masallacin Qods mai alfarma, a lokacin da al’ummomin duniya gami da shugabannin larabawa suka yi gum da bakinsu kan wannan tabargaza ta yahudawan sahyuniya a kan al’umma maras kariya.
795223
captcha