IQNA

Gwamnatin Kasar Rasha Na Shirin Fara Yin Amfani Da Kudaden Bankin Musulunci

16:52 - May 28, 2011
Lambar Labari: 2129704
Bangaren kas ada kasa, gwamnatin kasar Rasha na shirin fara yin amfani da kudaden bankin musulunci a karon farko, da nufin kara karfafa masu saka hannayen jari na kasashen msulmi zuwa ga kamfanoninta da bankunanta, lamarin da ya samu karbuwa daga musulmin kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na jaridar Al-ra’ay ta kasar Jordan an bayyana cewa, gwamnatin kasar Rasha na shirin fara yin amfani da kudaden bankin musulunci a karon farko, da nufin kara karfafa masu saka hannayen jari na kasashen msulmi zuwa ga kamfanoninta da bankunanta, lamarin da ya samu karbuwa daga musulmin kasar ta Rasha.
Bisa ga yadda bankin muslunci ya ke gudanar da harkokinsa ya kan yi amfani da manyan kudi na musamman wadanda suke mallakinsa ne, wanda kumakasar Rasha ba mamba ce ba acikin kasashne da suke da bankin musulunci ba, amma bisa la’akari da rawar da za ta takawa a fuskokin tattalin arziki naksashen musulmi ta buga wasu daga cikin bankin, kuma za afara yin amfani da su a acikin wata mai kamawa.
Gwamnatin kasar Rasha na shirin fara yin amfani da kudaden bankin musulunci a karon farko, da nufin kara karfafa masu saka hannayen jari na kasashen msulmi zuwa ga kamfanoninta da bankunanta, lamarin da ya samu karbuwa daga musulmin kasar da ma wasu kakashen yankin.
799114


captcha