IQNA

An Gudanar Da Zaman Taro Na Jami’oin Kasashen Musulmi Na Duniya

20:01 - May 30, 2011
Lambar Labari: 2131133
Bangaren kasa da kasa, babban kwamitin hadi gwiwa na jami’oin kasashen musulmi ya gudanar da zamansa akaro na goma sha shida tare da halartar wakilan jami’oi mambo a cikin kwamitin, domin yin bitar ayyukansu da kuma shirye-shiryensu na yau da kullum, musamman na darussa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya naklato wani rahoto daga shafin yanar gizo da ke cewa, babban kwamitin hadi gwiwa na jami’oin kasashen musulmi ya gudanar da zamansa akaro na goma sha shida tare da halartar wakilan jami’oi mambo a cikin kwamitin, domin yin bitar ayyukansu da kuma shirye-shiryensu na yau da kullum, musamman na darussan masu karatu da bangarori na nazari.
Wannan kwamiti dai babbar cibiyar nan ta kula da aharkokin al’adu da ilmomin muslunci da bunkasa su ta kasashan musulmi wato ISESCO ita ce ta dauki nauyin shiryawa da kumagudanar da wannan zaman taro, wanda ya yi dubi kan muhimman abubuwan da aka cimmawa a zaman karshe da kungiyar ta gudanar tare da halartar dukkanin mambobinta.
Babban kwamitin hadi gwiwa na jami’oin kasashen musulmi ya gudanar da zamansa akaro na goma sha shida tare da halartar wakilan jami’oi mambo a cikin kwamitin, domin yin bitar ayyukansu da kuma shirye-shiryensu na yau da kullum, musamman na darussan dalibai.
800099


captcha