IQNA

An Yi Kakkausar Suka Kan Nuna Halin Ko In Kula Da UN KE Yin Kan Keta Alfarmar Kur’ani

18:01 - June 01, 2011
Lambar Labari: 2132513
Bangaren kasa da kasa, babban jakadan kasar Pakistan a majalisar dinkin duniya ya yi kakkausar suka kan majalisar, dangane da yadda take nuna halin ko in kula kan ydda wasu suke keta alfarmar kur’anni mai tsarki a cikin kasashne yammacin yammacin a matsayin wani mataki na tsokanar dukkanin musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto rahoto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait na KUNA cewa, babban jakadan kasar Pakistan a majalisar dinkin duniya ya yi kakkausar suka kan majalisar, dangane da yadda take nuna halin ko in kula kan ydda wasu suke keta alfarmar kur’anni mai tsarki a cikin kasashen yammacin yammacin a matsayin wani mataki na tsokanar dukkanin musulmi na duniya baki daya.
Bayanin ya ci gaba da cewa kwamitin kare hakkin bil adama yan asane da dukkanin abubuwan da ake yi na cin zarafin al’ummar musulmi tare da keta alfarmar abubuwan da suke girmamawa, musamman yadda wasu suke kone kur’ani a cikin kasashen yammacin turai, amma har yanzu ba taba jin yin Allawadai daga wannan kwamiti ba.
Babban jakadan kasar Pakistan a majalisar dinkin duniya ya yi kakkausar suka kan majalisar, dangane da yadda take nuna halin ko in kula kan ydda wasu suke keta alfarmar kur’anni mai tsarki a cikin kasashne yammacin yammacin a matsayin wani mataki na tsokanar dukkanin musulmi a duk inda suke.
801545

captcha