IQNA

Ana Shirin Fara Gudanar Da Wani Taron Kara Wa Juna Sani Kan Kur'ani A Cambriege

12:49 - June 02, 2011
Lambar Labari: 2132749
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan kara wa juna sani kan ilmomin kur'ani mai tsarki a babban dakin taruka na jami'ar Cambrirge da ke birnin London na kasar Birtaniya, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na meoc an bayyana cewa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan kara wa juna sani kan ilmomin kur'ani mai tsarki a babban dakin taruka na jami'ar Cambrirge da ke birnin London na kasar Birtaniya, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar ta Birtaniya da ma wasu kasashen ketare.

Mabiya addidinin Musulunci na kasar Birtaniya na iyakacin kokarinsu domin safke nauyi da ya rataya kansu na nuna wa sauran al'ummar kasar koyarwar addinin muslunci kan lamurrra da suka danganenci rayuwa da shafi zamantakewa, lamarin da ya yi gagarumin tasirin musamman a tsakanin masana.

Ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan kara wa juna sani kan ilmomin kur'ani mai tsarki a babban dakin taruka na jami'ar Cambrirge da ke birnin London na kasar Birtaniya, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar, wanda za a fara a cikin mako mai zuwa.

802494



captcha