Bangaren kasa da kasa, za agudanar da wani zaman taro da zai yi bita kan harkoki da suka shafi tattalin arzikin muslunci a birnin Asta na kasar Qazakistan, wada zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma wasu kasashen yankin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto dag shafin sadarwa na yanar gizo na gazeta an bayyana cewa, za agudanar da wani zaman taro da zai yi bita kan harkoki da suka shafi tattalin arzikin muslunci a birnin Asta na kasar Qazakistan, wada zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma wasu kasashen yankin da ma wasu daga cikin musulmi da na larabawa.
Bayanin ya cid a cewa wannan zamna taro yan adaya daga cikin irinsu da suke da muhimamnci a bangaren harkokin tattalin arziki na kasar, bisa la'akari da cewa kasar tana daya daga cikin kasashe masu yawan mabiya addinin muslunci a cikin kasashe jamhuriyoyin tsohuwar vtarraya soviet.
Za agudanar da wani zaman taro da zai yi bita kan harkoki da suka shafi tattalin arzikin muslunci a birnin Asta na kasar Qazakistan, wada zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma wasu kasashen yankin da ma wasu daga cikin musulmi.
801896