IQNA

Za A Gudanar Da Shirin Horar Da Dalibai Karatun Kur’ani Na Bazara A Amurka

17:02 - June 05, 2011
Lambar Labari: 2133236
Bangaren kasa da kasa, cibiyar raya harkokin addinin muslunci ta furkan a kasar Amurka tana shiri fara gudanar da wani shiri na hoorar da daliban makarantun addinin muslunci kan karatu kur’ani mai tsarki a da kuma ilmominsa a cikin bazarar wannan shekara.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalato daga shafin sadrawa na yanar gizo na Furqan Acadamy an bayyan acewa, cibiyar raya harkokin addinin muslunci ta furkan a kasar Amurka tana shiri fara gudanar da wani shiri na hoorar da daliban makarantun addinin muslunci kan karatu kur’ani mai tsarki a da kuma ilmominsa a cikin bazarar wannan shekara kamar daiyadda cibiyar ta saba gudanarwa.
Bayanin ya ci gab ada cewa wannan shiri ya samu karbuwa daga akasarin iyayen yara musulmi mazauna kasar Amurka, da suke bukatar ganin yaransu sun samu ilimin kur’ani mai tsarki, yanzu haka dai an aci gab ada yin rijistar sunayen yaran da za su shiga cikin wannan shiri a wannana shekara.
Babbar cibiyar nan ta raya harkokin addinin muslunci ta furkan a kasar Amurka tana shiri fara gudanar da wani shiri na hoorar da daliban makarantun addinin muslunci kan karatu kur’ani mai tsarki a da kuma ilmominsa a cikin bazarar wannan shekara.
802541

captcha