Bangaren kasa da kasa, wani baban jirgin ruwa na kasar faransa dake dauke da kayan taimako da mutane suka tattara da kuma kungiyoyin jin kai da na kare hakkin bil adama a kasar, zai nufi yankin zirin Gaza domin kai taimakon da yake dauke da shi daga gabar ruuwa ta Merce.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani rahotoo daga saphirnews cewa, wani baban jirgin ruwa na kasar faransa dake dauke da kayan taimako da mutane suka tattara da kuma kungiyoyin jin kai da na kare hakkin bil adama a kasar, zai nufi yankin zirin Gaza domin kai taimakon da yake dauke da shi daga gabar ruuwa ta Merce da ke kasar faransa.
Bugu da kari kan tarjamar kur’ani mai tsarki a acikin harshen faranci dake cikin wannan shafi na yanar gizo, za a iya sanin wasu abubuwan da suka shafi kur’ani, kamar sanin adadin ayoyin da ke cikin sura, ko kuma dalilan safkar ayoyi da kuma tafsirin ma’nar wasu kalmomin kur’ani, da suke bukar bayani ta yadda mai karatu ba zai sha wahala wajen gane ma’narsu ba.
an saka tarjamar kur’ani mai tsarki a cikin shafin yanar gizo a cikin harshen farasanci, tare da karatun kur’ani mai tsarki daga fitattun makaranta na duniyar musulmi, da nufin kara fadada ayyukan kur’ani a shafukan yanar gizo.
805241