IQNA

An Gudanar Da Wani Zaman Taro Mai Taken Kare Qods Hakki Ne Na Al’umma A Jordan

20:34 - June 13, 2011
Lambar Labari: 2137667
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro mai taken kare qods hakki ne na dukkanin al’umma kuma hakan yana cikin ‘yan adamtaka, wanda cibiyar bunkasa al’adu muslunci ta kasar Jordan ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa tare da halartar masana dada kasashen duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar sabil an bayyana cewa, an gudanar da wani zaman taro mai taken kare qods hakki ne na dukkanin al’umma kuma hakan yana cikin ‘yan adamtaka, wanda cibiyar bunkasa al’adu muslunci ta kasar Jordan ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa tare da halartar masana dada kasashen duniya.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na da matukar muhimmanci ga matasana kasar Gambia da aka san su da mayar da hankali a kan lamurran da suka danganci addini, ya ci gaba da cewa da dama daga cikin masu bindiddigin lamurra suna ganin cewa bude wannan cibiya zai kara karfin matasa masu sha’awar karatun kur’ani.
Bude wata babbar cibiyar hardar kur’ani mai tsarki a birnin Crown na kasar Gambia, wanda cibiayar nan ta matasa musulmi ta kasar ta dauki nauyin ginawa da nufin bunkasa ayyukan kur’ani a kasar, musamman ma a tsakanin matasa, hakan na da daga cikin ayyukan wannan cibiya.
807037
captcha