IQNA

Imam Khomeini Na Jaddada Aiki Da Shari'a Da Kyawawan Al'adu

Bangaren siyasa da zamantakewa; Said Muhammad Huseini Ra'is zade mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci a birnin Beirut na kasar Labanon a lokacin taron tuni da zagayowar ranar da Imam Khomeini muassashin juyin juya halin musulunci a Iran a garin Al'abasiya da ke kuduncin birnin Labanon ya bayyana cewa; Imam Khomeini ® ya jajjda hada aiki da shariar Allah da kuma tushen al'adu a rayuwar daidaiku da kuma ta jama'a.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; Said Muhammad Huseini Ra'is zade mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci a birnin Beirut na kasar Labanon a lokacin taron tuni da zagayowar ranar da Imam Khomeini muassashin juyin juya halin musulunci a Iran a garin Al'abasiya da ke kuduncin birnin Labanon ya bayyana cewa; Imam Khomeini ® ya jajjda hada aiki da shariar Allah da kuma tushen al'adu a rayuwar daidaiku da kuma ta jama'a. ya yi bayani dalla dalla kan yadda imam Khomeini ® wanda ya assasa juyin juya halin musulunci a Iran ke jinjinawa da karfafa aiki da shari'ar musulunci da kuma tushe na al'adu da kyawawan halayya a daidai ku da kuma a rayuwa ta zamantare da ta jama'a tare da yin bayanni kan irin alfanon da ke tattare da hakan ga wanda ya kiyaye.


808392