Bnagaren kasa da kasa, za agudanar da wani zaman taro da aka yi wa take da ranar samun masani dangane da addinin muslunci, wanda za agudanar a birnin Birmingham na kasar Birtaniya, tare da halartar masana da malaman jami'oi daban-daban na kasar Birtaniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, za agudanar da wani zaman taro da aka yi wa take da ranar samun masani dangane da addinin muslunci, wanda za agudanar a birnin Birmingham na kasar Birtaniya, tare da halartar masana da malaman jami'oi daban-daban na kasar Birtaniya wadda day ace daga cikin kasashe mambobi na kungiyar tarryar turai.
Wannan zaman taro dai yana da matukar muhimamnci ga dukkanin bangarorin da suke halartarsa, bisa la;akari da cewa ana yin bayani ne kan hakikanin mahangar addinin muslunci dangane da rayuwar dan adam, da kuma yadda muslunci yake kallon sauran addinai da suke da mabiya a ko'ina cikin duniya.
za agudanar da wani zaman taro da aka yi wa take da ranar samun masani dangane da addinin muslunci, wanda za agudanar a birnin Birmingham na kasar Birtaniya, tare da halartar masana da malaman jami'oi daban-daban na kasar Birtaniya.
811764