Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara aiwatar da wani shiri na horar da masu shawar koyon wasu daga cikin ilmomin addinin muslunci a kasar Faransa, wanda babban cibiyar kula da ayyukan addinin muslunci ta kasar za ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, ana shirin fara aiwatar da wani shiri na horar da masu shawar koyon wasu daga cikin ilmomin addinin muslunci a kasar Faransa, wanda babban cibiyar kula da ayyukan addinin muslunci ta kasar za ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a cikin wannan wata mai kamawa.
Wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo an habarta cewa, kungiyar hadin kan mabiya addnin muslunci ta kasar Faransa ta sanar cewa zata fara aiwatar da wasu sabbin shirye-shirye a cikin gida na gina masallatai da cibiyoyin ilimin addini domin bunkasa harkokin Musulunci a cikin yankunan faransa da ma wasu kasashen ketare masu bukatar taimako.
Yanzu haka dai a cewar rahoton ana shirin fara aiwatar da wani shiri na horar da masu shawar koyon wasu daga cikin ilmomin addinin muslunci a kasar Faransa, wanda babban cibiyar kula da ayyukan addinin muslunci ta kasar za ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a watan gobe.
816681