IQNA

An Fitar Da Wata Kalanda Ta Shafin Yanar Gizo Kan Lokutan Azumin Ramadan

17:15 - June 29, 2011
Lambar Labari: 2146719
Bnagaren kasa da kasa, an fitar da wata kalanda kan lokutan shari'a na azumin watan Ramadana, wanda zai taimaka wajen samun cikakken bayani dangane da matsayin lokuta kamada ga na sahur da kuma buda baki da sauran lokuta da musulmi suke butar sani.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an fitar da wata kalanda kan lokutan shari'a na azumin watan Ramadana, wanda zai taimaka wajen samun cikakken bayani dangane da matsayin lokuta kamada ga na sahur da kuma buda baki da sauran lokuta da musulmi suke bukatar sani na shari'a a lokacin azumin watan Ramadan.

labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kungiyar hadin kankasashen musulmi ta OIC an bayyana cewa, an gudanar da wani zaman taro a birnin Istanbul na kasar turkiya, wanda ya yi nazari kan hanyoyi da za abi wajen bunkasa harkokin ilimi a duniyar muslmi, ta yadda za asamu ci gaba ta wannan fuska daida da sauran kasashen da suka samu ci gaba a duniya.
A wani rahoto da ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Beirut an bayyana cewa, wakilin jagoran juyin juya halin muslunci a kasar Lebanon Malam Muhammadi a lokacin da yake kai wata ziyara wa jagoran kirista na kasar Lebanon Bushara Al-rai ya bayyana cewa, mabiya addinin kirista na kasar Iran suna samun hakkokinsu kamar sauran musulmin kasar ba tare da nuna wani banbanci a tsakaninsu ba, duk kuwa da cewa adadinsu kadan ne matuka a kasar.
Gudanar da wani zaman taro a birnin Istanbul na kasar turkiya, wanda ya yi nazari kan hanyoyi da za abi wajen bunkasa harkokin ilimi a duniyar muslmi, ta yadda za asamu ci gaba ta wannan fuska daida da sauran kasashen da suka samu ci gaba na da matukar muhimmanci.
816645




captcha