IQNA

Jibouti Za Ta Dauki Bakuncin Taron Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Musulmi

15:13 - July 02, 2011
Lambar Labari: 2147608
Bangaren kasa da kasa, a bayanin rufe zaman taron ministocin harkokin wajen kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi da aka gudanar a kasar Kazagistan, an bayyana kasar Jibouti a matsayin wadda za ta dauki nauyin bakuncin taro na gaba a karo na talatin da takwas.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, bayanin rufe zaman taron ministocin harkokin wajen kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi da aka gudanar a kasar Kazagistan, an bayyana kasar Jibouti a matsayin wadda za ta dauki nauyin bakuncin taro na gaba a karo na talatin da takwas da za su gudanar a shekara mai zuwa.
Bayanin ya ci gaba da cewa, wannan zaman taro ya samu halaratr ministocin harkokin wajen kasashen musulmin, inda kasashen Iraki da Jibouti suka yi takarar neman daukar bakuncin taron na gaba, inda kasashe 32 suka jefa kuri’a ga Jibouti, 15 kuma suka zabi kasar Iraki, lamarin da ya baiwa Jibouti nasara a zaben.
Bayanin rufe zaman taron ministocin harkokin wajen kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi da aka gudanar a kasar Kazagistan, an bayyana kasar Jibouti a matsayin wadda za ta dauki nauyin bakuncin taro na gaba a karo na talatin da takwas da za a gudanar kamar dai yaddaka saba.
818104


captcha