IQNA

Yin Tunani Kan Ayoyin Kur'ani Mai Tsarki Na Daga Cikin Abin Da Ya Rataya Kan Makaranci

13:25 - July 03, 2011
Lambar Labari: 2148131
Bangaren kasa da kasa, yin tadabburi da tunani kan ayoyin kur'ani mai tsarki na daga cikin abubuwan da suka zama wajibi a kan makarancin kur'ani ko mahardaci, domin kuwa Allah madaukakin sarki ya yi ishara da hakan a cikin ayoyin kur'ani mai tsarki.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, makarancin kur'ani mai tsarki da ya wakilci kasar Lebanon a gasar kur;ani ta birnin Tehran ya bayyana cewa, yin tadabburi da tunani kan ayoyin kur'ani mai tsarki na daga cikin abubuwan da suka zama wajibi a kan makarancin kur'ani ko mahardaci, domin kuwa Allah madaukakin sarki ya yi ishara da hakan a cikin ayoyin kur'ani mai girma.

Bayanin ya ci gaba da cewa majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimi.
Wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimi da sauransu.
818173
captcha