Bangaren kasa da kasa, adadin masu kyamar addinin musulunci na ci gaba da karuwa akasar Faransa, inda ajiya ma suka daga wata zanga-zangar nuna adawa da addinin muslunci da suka yi niyar gudanarwa a kasar, daga cikinsu har da ‘yan kasar Amurka da kuma wasu daga kasashen yammacin turai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na saphirnews cewa, adadin masu kyamar addinin musulunci na ci gaba da karuwa akasar Faransa, inda ajiya ma suka daga wata zanga-zangar nuna adawa da addinin muslunci da suka yi niyar gudanarwa a kasar, daga cikinsu har da ‘yan kasar Amurka da kuma wasu daga kasashen yammacin turai da suke da irin wannan akida.
Rahoton ya tabbatar da cewa mahukuntan birnin Strasburg na kasar Faransa ne suka hana gudanar da wannan taro a babban dakin taro na wata makaranta da ke birnin, wadda take nuna rashin gamsuwa da akidun kiyayya da musulunci a kasar Faransa, mahukuntan sun yi hakan ne domin kauce wa samun matasala a birnin sakamakon irin fushin da musulmi za su, akan haka la’ananun mutanen suka nuna rashin jin dadin hakan, tare da shan alwashin gudanar da wannan taro a wani na daban.
adadin masu kyamar addinin musulunci na ci gaba da karuwa akasar Faransa, inda ajiya ma suka daga wata zanga-zangar nuna adawa da addinin muslunci da suka yi niyar gudanarwa a kasar, daga cikinsu har da ‘yan kasar Amurka da kuma wasu daga kasashen yammacin turai.
818905