IQNA

An Sanya Hasumiya Launin Zinariya Mafi Tsawo A Dabra Da Ka'aba

15:22 - July 12, 2011
Lambar Labari: 2153379
Bangaren kasa da kasa;a kusa da masallacin ka'aba da ke birnin Makka na kasar Saudiya an sanya hasumiya mafi tsawo mai launin zinariya kuma a kusa da dogon bainin nan da ke dauke da agogi da ake iya hangota daga nesa a birnin na Makka.



Kamfanin dillancin labarai na ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ya watsa rahoton cewa; a kusa da masallacin ka'aba da ke birnin Makka na kasar Saudiya an sanya hasumiya mafi tsawo mai launin zinariya kuma a kusa da dogon bainin nan da ke dauke da agogi da ake iya hangota daga nesa a birnin na Makka. Wannan hasumiya mai tsawo ana iya hanko ta a tsawon kilometa talatin kkuma tana dauke da kwayayen wutar lantarki dubu ashirin da daya da aka sanya a jikin wannan hasumiya domin yin kiran sallah kowa ya ji a tazarar kilometa .

823200
captcha