IQNA

Ana Shirin Fara Gudanar Da Wasu Taruka Kan Al’adun Muslunci A Kasar Masar

19:16 - July 12, 2011
Lambar Labari: 2153484
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro a mataki na kasa da kasa, wanda zai dubi kan matsayin al’dun muslunci a cikin rayuwar zamantakewar jama’a musamman ma a cikin kasashen musulmi da na larabawa, da wasu daga cikin kasashen nahiyar turai da suke da mazauna musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, awani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro a mataki na kasa da kasa, wanda zai dubi kan matsayin al’dun muslunci a cikin rayuwar zamantakewar jama’a musamman ma a cikin kasashen musulmi da na larabawa, da wasu daga cikin kasashen nahiyar turai da suke da mazauna musulmi ko kuma suke bayar da hadin kai ga cibiyoyinsu.
A bangare guda kuma a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo Express Tribune an bayyana cewa, ana nuna wani dadden kwafin kur’ani mai tsarki a birnin Karachi na kasar Pakistan, wanda ya kunshi matani kur’ani na larabci da kuma tarjamar wasu bangarori a cikin harshen da ake magana da shi a kasar tsawon zamunna da suka gabata.
Ana shirin fara gudanar da wani zaman taro a mataki na kasa da kasa, wanda zai dubi kan matsayin al’dun muslunci a cikin rayuwar zamantakewar jama’a musamman ma a cikin kasashen musulmi da na larabawa, da wasu daga cikin kasashen nahiyar turai da suke da mazauna musulmi.
823684
captcha