Bangaren kasa da kasa, an nuna wani shiri na khatmar kur’ani mai tsarki miliyan daya a cikin watan Ramadana mai alfarma da ke zuwa ta hanayar yanar gizo, wanda dubban daruruwan musulmi daga sassa daban-daban na duniya za su shiga cikinsa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na na jaridar Al-sharq ta kasar Qatar an bayyana cewa, an nuna wani shiri na khatmar kur’ani mai tsarki miliyan daya a cikin watan Ramadana mai alfarma da ke zuwa ta hanayar yanar gizo, wanda dubban daruruwan musulmi daga sassa daban-daban na duniya za su shiga cikinsa domin samun albarkar watan da kuma karatun kur’ani a cikinsa.
Wasu rahotannin kuma sun yi nuni da cewa mabiya addnin muslunci na kasar Italia musamman ma mazauna birnin Rom, suna ganin cewa bisa la’akari da yawan da suke da shi a kasar, daidai da ddokokin da aka amince da su auna da ahakkin su mallaki babban masallacin juma’a a cikin birnin Roma, kuma sun aike da takardun neman izini kan hakan, amma har yanzu mahukunta ba su ce komai ba.
Rahoto da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na na jaridar Al-sharq ta kasar Qatar an bayyana cewa, an nuna wani shiri na khatmar kur’ani mai tsarki miliyan daya a cikin watan Ramadana mai alfarma da ke zuwa ta hanayar yanar gizo, wanda dubban daruruwan musulmi daga sassa daban-daban na duniya za su shiga cikinsa domin samun albarkar watan.
823599