Bangaren kasa da kasa, an bude wani shafin yanar gizo na isar da sakon addini musamman ilimin fikihu a birnin Karbala mai alfarma da ke kasar Iraki wanda cibiyar kula da ayyukan addini ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, awani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na Nun an bayyana cewa, an bude wani shafin yanar gizo na isar da sakon addini musamman ilimin fikihu a birnin Karbala mai alfarma da ke kasar Iraki wanda cibiyar kula da ayyukan addini ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa da nufin amfanin mabiya addinin muslunci a duk inda suke cikin fadin duniya ta wannan hanya ta yanar gizo.
Wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Alwafd ta kasar Masar cewa, daya daga cikin fitattun malaman addinin muslunci a kasar Masar Mahmud Izzat ya bayyana cewa, komawa zuwa ga koyarwar addinin muslunci da kuma fahimtar koyarwar wannan addini mai tsarki shi kadai ne hanyar fahimtar sahihiyar koyarwar addinin musulunci.
Bude wani shafin yanar gizo na isar da sakon addini musamman ilimin fikihu a birnin Karbala mai alfarma da ke kasar Iraki wanda cibiyar kula da ayyukan addini ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa kamar yadda ta saba gudanar da ayyuka na addini irin wadannan.
825146