Bangaren siyasa da zamantakewa, an kawo karshen zaman taro na kasashen msuulmi kan yawon shakatawa da bude domin karfafa gwiwar musulmi wajen duba wuraren tarihi, wanda ya gudana abirnin Kualalampour fadar mulkin kasar Malazia.
Kamfanin dilalncin labaran iqn aya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an kawo karshen zaman taro na kasashen msuulmi kan yawon shakatawa da bude domin karfafa gwiwar musulmi wajen duba wuraren tarihi, wanda ya gudana abirnin Kualalampour fadar mulkin kasar Malazia kamar yadda aka yi a shekarar da ta gabata, wanda kumahakan ya yi matukar amfani.
A bangare guda kuma ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na sautul iraq an bayyana cewa, jakadan Iran a kasar IrakiHassan Danayi Far ya bayyana cewa, jamhuriyar muslunci ta Iran ta goyon bayan sanar da birnin Najaf mai alfarma na kasar Iraki a matsayin babban birni na al’adun muslunci na shekara ta 2012, wanda cibiyar bunkasa ilimi da harkokin aladu ta kasashen muslmi kan dauki nauyin sanarwa akowace shekara, bisa la’akari da muhimmancin da wannan birnin mai tsarki yake da shi.
Kawo karshen zaman taro na kasashen msuulmi kan yawon shakatawa da bude domin karfafa gwiwar musulmi wajen duba wuraren tarihi, wanda ya gudana abirnin Kualalampour fadar mulkin kasar Malazia kamar yadda aka yi a shekarar da ta gabata, wanda kumahakan ya yi matukar amfani ga masu gudanar da irin wannan yawo a duniya musamman ma musulmi. 826828