Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani baban taron kur'ani mai tsarki karo na farko a kasar Iraki a birnin nasiriyya a cikin watan gobe, wanda babbar cibiyar kula da ayyukan kur'ani mai tsarki ta lardin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantaw ada ta hada shi da shugaban kwamitin Darul kur'an na garin Nasiyya Ra'ad adnan ya bayyana cewa, za a gudanar da wani baban taron kur'ani mai tsarki karo na farko a kasar Iraki a birnin nasiriyya a cikin watan gobe, wanda babbar cibiyar kula da ayyukan kur'ani mai tsarki ta lardin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa, tare da halartar wasu daga cikin jami'an gwamnatin kasar Iraki da suka hada da ministoci.
Ya ci gaba da cewa wannan shine karon farko da za agudanar da irin wannan taro a lardin, wanda aka yi wa take da Zi Qar, domin kuwa cewarsa hakan zai karfafa gwiwar masu sha'awar shiga cikin harkokin kur'ani mai tsarki, ta yadda zai kara samar da wani yanayi na fadada ayyukan kur'ani a yankin.
Ana ganin cewa gudanar da wani baban taron kur'ani mai tsarki karo na farko a kasar Iraki a birnin nasiriyya a cikin watan gobe, wanda babbar cibiyar kula da ayyukan kur'ani mai tsarki ta lardin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa na da matukar muhimamnci.
827182