IQNA

Taron Baje Koli Na Fasahohin Muslunci A kasar Holland A Karo Na Biyu

18:42 - July 23, 2011
Lambar Labari: 2158481
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani babbabaje koli na kayayyakin fasahar muslunci a kasar Holland tare da halartar jami'ai daga kasar Kuwait, da ma wasu daga cikin larabawa mazauna kasar, wanda ofishin jakadancin kasarta Kuwait ya dauki nauyin shriyawa.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na Kuna an bayyana cewa, an fara gudanar da wani babbabaje koli na kayayyakin fasahar muslunci a kasar Holland tare da halartar jami'ai daga kasar Kuwait, da ma wasu daga cikin larabawa mazauna kasar, wanda ofishin jakadancin kasarta Kuwait ya dauki nauyin shriyawa da gudanarwa kamar shekarar da ta gabta.

Rahotanni daga kasar Syria sun habarta cewa kura ta lafa a garin Hums bayan dauki ba dadi da aka yi tsakanin masu zanga-zanga da wasunsu ke dauke da makamai, da kuma jami'an tsaro a daya bangaren.

Rahotannin sun nuna cewa rikicin na Hums ya yi sanadiyar mutuwar jami'an tsaro da kuma wasu daga cikin masu zanga-zanga, sakamakon musayar wutar da aka yi tsakanin bangarorin biyu, wadanda suka gani da idanunsu sun bayyana cewa an samu tarin makamai a wasu wurare a cikin birnin na Hums, an kuma kame mutane da dama da suke da hannu a tashetashen hankulan. A bangare guda kuma dubban daruruwan mutane sun gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar Syria, inda suke nuna goyon bayan ga shugaba Asad.

A nasa bangaren Ministan harkokin wajen kasar Syria Walid Mu'allim ya kashed ga Amurka da faransa, kan shigar shigular da suke yi a cikin harkokin Syria, inda ya sheda cewa jakadun kasashen biyu bas u da ikon fitadaga birnin Damascus zuwa wasu sassa na kasar said a izinin ma'aikatarsa.

829342

captcha