Bangaren kasa da kasa, an girmama makaranta da mahardata da suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma harda da aka gudanar a kasar malazia, tare da halartar kasashen duniya daban-daban, musamman ma dai kasashen musulmi da na larabawa daga cikinsu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bernama an bayyana cewa, an girmama makaranta da mahardata da suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma harda da aka gudanar a kasar malazia, tare da halartar kasashen duniya daban-daban, musamman ma dai kasashen musulmi da na larabawa daga cikinsu, inda aka girmama mahalrtan baki daa, da grmamawa ta mudamman ga wadanda suka nuna kwazo.
Wannan dai shi ne karo na hamsin da uku da ake gudanar da irin gasa, domin kuwa an fara gudanar da ita net un lokacin da kasashen musulmi bas u mayar da hankali kan gudanar da ayyukan kur'ani ta irin wannan fuska ba, kuma ya zuwa irin wannan salon a kasar Malazia ya samu karbuwa aduniya, mutumin da ya zo na daya ya samu kyautar kudi sama dad ala dubu goma.
An girmama makaranta da mahardata da suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma harda da aka gudanar a kasar malazia, tare da halartar kasashen duniya daban-daban, musamman ma dai kasashen musulmi da na larabawa daga cikinsu, da ma wasu daga cikin kasashen turai da na Asia.
830314