IQNA

Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Abin Koyi Ce Kan Fahimtar Juna Tsakanin Addinai

11:11 - July 25, 2011
Lambar Labari: 2159428
Bangaren fikira da ilimi, jamhuriyar muslunci ta Iran abin koyi ce ta fuskacin yin rangwame da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai da aka safkar daga sama, domin kuwa akwai 'yancin addini ba tare da tsangwamar wani bangare na addini ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren hulda da jama'a na ma'aitr bunkas aharkokin al'adu ta kasar Iran an bayyana cewa, baban jagoran mabiya addnin kirista a kasar Armenia ya bayyana cewa, jamhuriyar muslunci ta Iran abin koyi ce ta fuskacin yin rangwame da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai da aka safkar daga sama, domin kuwa akwai 'yancin addini ba tare da tsangwamar wani bangare na addini ba, akmar dai yadda duk duniya ta sheda hakan a halin yanzu.
Kafa majalisar mulki ta wucin gadi da matasa masu juyi suka yi shi ne abinda zai hana Amurka cimma wannan muguwar manufa. Domin kada wannan majalisa ta sami karbuwa Amurka tana zargin cewa mutanen da aka zaba domin su jagorance ta basu da kwarewa kuma ba su cantanta ba, kuma makausdin hakan shi ne haddasa sabani a tsakanin masu juyi. Wani mataki kuma da Amurka ta dauka shi ne karfafa wa Gamayyar Jamiyun Adawa guiwa don su kafa wata majalisar wucin gadi ta daban, kuma wannan kungiya ta sanar da cewa tana da aniyar aikata hakan.
Ita dai majalisar mulki ta wucin gadi da matasa masu juyi suka kafa ta kunshi mutane 17 daga bangarori daban daban na alummar kasar Yaman a cikin gida da kuma waje. Za a iya cewa idan Gamayyar Jamiyun Adawa ta hada kai da Majalisar Wucin Gadi ta masu juyi, alummar Yaman zasu sami nasarar kawar da dan kama-karya da mukarrabansa daga mulkin kasar baki daya.
830501

captcha