Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a nahiyar turai za su tashi da azumin watan Ramadan a ranar 10 ga watan mordad, wanda ya yi daida da daya ga watan agustan wannan shekara da muke ciki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ECFR an bayyana cewa, mabiya addinin muslunci a nahiyar turai za su tashi da azumin watan Ramadan a ranar 10 ga watan mordad, wanda ya yi daida da daya ga watan agustan wannan shekara da muke ciki kamar dai yadda dukkanin bangarori da kafifin sadrawa na musulmi suka fada.
An watsa rahoton cewa; taron kan tasirin musulunci a Masar a lokacin mulkin Akhshidi da Fatimiya da majalisar koli ta al'adu ta kasa ta shirya gudanarwa a birnin Alkahira fadar mulkin kasar ta Masar. A dabra da haka a cikin taron za a tattauna da binciken ayyuka da gudummuwar da Nasir Kusro Kabadiyani mashhurin mawaki malamin falsafa da kuma jihadi a karni na biyar.
Akasarin kasashen turai mabiya addinin muslunci a nahiyar turai za su tashi da azumin watan Ramadan a ranar 10 ga watan mordad, wanda ya yi daida da daya ga watan agustan wannan shekara da muke ciki haka nan ma wasu da dama daga cikin kasashen musulmi a wannan ranar za su fara azumi.
832609