Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya yi kira da a kwo karshen kyamar da ake nuna wa musulmi a cikin nahiyar turai musamman am a cikin 'yan shekarun nan inda lamarin ke ta kara tsananta.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya yanakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na euronews an bayyana cewa, babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya yi kira da a kwo karshen kyamar da ake nuna wa musulmi a cikin nahiyar turai musamman am a cikin 'yan shekarun nan inda lamarin ke ta kara tsananta, inda ake kallon musulmi a cikin irin wadanna kasashe tamkar marassa kan gado.
Karamin ofishin jakadancin jamhuriyar musulunci da ke birnin Bankuk na kasar Thailand ya hada wasu taron makaloli kan mahangar malamn addinin muslunci daga farabi har zuwa marigayi Imam Khomeini, wadanda dukakninsu sun bayar da gagarumar gudunmawa wajen tunani na addinin muslunci a duniya.
Rahoton ya ci gaba da cewa babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya yi kira da a kwo karshen kyamar da ake nuna wa musulmi a cikin nahiyar turai musamman am a cikin 'yan shekarun nan inda lamarin ke ta kara tsananta babban misali kan hakan shi ne abin da ya faru a kasar Jamus.
834218