Bangaren kasa da kasa, an nuna wani littafi mai suna ‘’wake da gaskiya?’’ wanda aka hada mukabaloli na mazhabobin muslunci da mabiya tafarkin wahabiyanci a baje kolin kur’ani na duniya da ake gunawar a karo na 19 a birnin Tehran a babban masallacin juma’ar birnin.
Kamfabnin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga ‘yan rahotonsa daga kasuwar baje kolin kur’ani mai tsarki cewa, an nuna wani littafi mai suna ‘’wake da gaskiya?’’ wanda aka hada mukabaloli na mazhabobin muslunci da mabiya tafarkin wahabiyanci a baje kolin kur’ani na duniya da ake gunawar a karo na goma sha tara a birnin Tehran a babban masallacin juma’ar birnin, wanda ake gudanar da irin wannan abje koli a cikinsa.
An kammala gudanar da wani zaman tattaunawa tsakanin addinai biyu na muslunci da kuma Buda, wanda shi ne karo na biyu da za a gudanar da irinsa abirnin qom da ke jamhuriyar muslunci ta Iran, tare da halartar masana daga dukkanin bangarorin mabiya addinan guda biyu masu dadadden tarihi.
Addinin muslunci da kuma addinin Buda, dukkaninsu addinai da suke da manufa fahimtar juna tsakaninsu da sauran addinai, duk da irin banbancin akida ta addini da ke akwai tsakaninsu, amma sun hadu a kan wasu abubuwa na ‘yan adamtaka, wadanda suke da matukar muhimamnci a rayuwar dan adam ga abki daya.
837563