IQNA

Zaman Debe Kewa Da Kur'ani Tare Da Halartar Mahmud Shuhat

15:03 - August 15, 2011
Lambar Labari: 2171004
Bangaren kur'ani, an gudanar da wani zama na debe kewa da kur'ani mai tsarki a masallacin Imam Hassan Mujtaba (AS) da ke cikin babban birnin jamhuriyar muslunci.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an gudanar da wani zama na debe kewa da kur'ani mai tsarki a masallacin Imam Hassan Mujtaba (AS) da ke cikin babban birnin jamhuriyar muslunci, inda ake samaun halartar masallata a kowane lokac.

Wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki suna da ma'ana sabanin zahirin ayar, a irin wannan yanayi dole ne a koma ga masana na hakika, maimakon yin gaban kai wajen fassara kur'ani bisa fahimta ta kuskure.

Ba rikici da hanayaniya ko fadace-fadace ce kawai ake nufi da fitina ba, babbar fitina ita ce a juya hakikanin akidar addini da tauhidin musulmi zuwa wani abu daban da ba haka yake a cikin addinin muslunci ba, fassara ayoyin ubangiji bisa san rai ko jahilci.

Gudanar da wani zama na debe kewa da kur'ani mai tsarki a masallacin Imam Hassan Mujtaba (AS) da ke cikin babban birnin jamhuriyar muslunci, inda ake samaun halartar masallata a kowane lokaci na da matukar muhimmanci ga masu himma a fagen kur'an.

842778
captcha