IQNA

An Gudanar Da Zama Na Bai Daya A Baje Kolin Kur'ani Mai Tsarki

17:10 - August 17, 2011
Lambar Labari: 2172828
Bangaren kur'ani, an gudanar da zama na bai daya a taron baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a karo na goma sha tara a birnin Tehran fadar mulkin jamhriyar muslunci ta Iran.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a ci gaba da gudanar da taron baje koli na kasa da kasa da ake yi an gudanar da zama na bai daya a taron baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a karo na goma sha tara a birnin Tehran fadar mulkin jamhriyar muslunci, kamar yadda aka saba yi a kowace shekara, inda ake nuna littafai da aka rubuta kan ilmomin kur'ani, da kuma nau'oi na fasaha a wannan bangare.

Hanyar isa zuwa ga ni'imomin aljanna ita ce tsoron Allah, nisantar abubuwan da ya hanana, aikata kyakkyawa a duniya, domin kuwa aljanna wuri ne mai tsarki, jin dadin aljanna bai takaitu da abubuwan jin dadi da muka sani ba, babban jin dadin 'yan aljanna shi ne yardarm Allah, Tsarkaka daga duk wani aibu da nakasa, shi ne matsayi mafi girma mafi daraja a wurin mata, domin Allah ya siffanta matayen aljanna da cewa, mata ne tsarkaka.

Yanzu haka dai ana ci gaba da gudanar da wannan baje koli wanda ke samun halartar wakila cibiyoyin kur'ani da na addini daga sassa daban-daban na kasar Iran, da ma wasu daga cikin kasashen musulmi da na larabawa.

844839

captcha