IQNA

Jagororin Musulmi Da Na Kirista Shugabbanin Kwamitin Sulhu A Geunea

11:42 - August 18, 2011
Lambar Labari: 2173043
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Geunea ya gan ada jagororin addinai na muslunci da kiristanci na kasar inda ya dora musu alhakin jshugabancin kwamitin samara da sulhu da fahimtar juna tsakanin al'ummar kasar.



Kamfanin dilalncin labaran iqnaya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, a kokarin da yake yi na samara da fahimtar juna shugaban kasar Geunea ya gan ada jagororin addinai na muslunci da kiristanci na kasar inda ya dora musu alhakin jshugabancin kwamitin samara da sulhu da fahimtar juna tsakanin al'ummar kasar wadda daya ce daga cikin kasashen nahiyar Afirka da take da mabiya addinan biyu.

Bayanin ya ci gaba da cewa Kamar dai yadda aka mabata acikin ayar da tag abaci wannan, cewa wasu daga cikin abubuwa na duniya mutum yana sonsu bisa dabi'a, duk kuwa da cewa daga karshe dai masu gushewa ne, amma ita wannan ayar tana yin ishara ne da abubuwa na ni'ima da Allah madaukakin sarki ya yi tanadi ga masu tsoransa a duniya.

Wadannan ni'imomi masu dawwama ne na har abada, ba su gushewa saboda tsawon zamani, ko karewa saboda amfani da su, wannan tamkar zabi ne aka baiwa mutum domin ya zabi daya daga cikin wadannan nau'oi biyu na rayuwa, rayuwar duniya mai cike da wahalhalu, bakin ciki, kuma takaitatta. Akasin rayuwar aljanna a lahira.

Inda Allah ya tanadi dukkanin ni'ima da mutum bai taba yin tunaninta ba, sai dai kawai misali da ake ba shi a cikin kur'ani, domin kuwa haika babu wanda ya sanya hakikanin abin da Allah ya tanada a cikin aljanna sai shi aknsa kawai, sai kuma abin da ya sanar da wasu bayinsa.
845385
captcha