IQNA

Duniyarmu Ta Yau Tana Fahimtar Matsayin Fasahar Musulunci

17:13 - August 23, 2011
Lambar Labari: 2175714
Bangaren kasa da kasa, duniyarmu ta yau tana fahimtar matsayin fashar musulunci, a kan haka ne masu irin wannan baiwa suka mike ko'ina a cikin duniyar musulmi domin isar da sakonni ta wannan hanya.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa daya dag acikin malaman jami'a a kasar Syria ya bayyana cewa, duniyarmu ta yau tana fahimtar matsayin fashar musulunci, a kan haka ne masu irin wannan baiwa suka mike ko'ina a cikin duniyar musulmi domin isar da sakonni ta wannan hanya duk kuwa da cewa aikinta yan ada matukar wahala.

Kamar yadda muka fada a cikin bayanin ayar da ta gabata, manzon Allah (SAW) ya umurci dukkanin musulmi da suka halarci yakin Uhud da su kara daura damara domin tunkarar rundunar mushrikai da suke nufin afkawa birnin madina, hakan ya sanya hatta wadanda suka ji raunuka ba a bar su a baya ba wajen aiwatar da wannan umurni na manzo.

Hakan ya jefa tsoro mai tsanani a cikin zukatan kafirai, inda suka ja baya, bayan sun kudiri aniyar yin kisan gilla a kan muslmi a cikin birnin Madina. Sai wannan ayar ta safka, domin yaba wa musulmi da kuma jaruntar da suka nuna.

Wannan ayar tana koyar da mu wani babba darasi, shi ne cewa idan musulmi suka san abin da ya rataya kansu kuma suka yi aiki da umurnin Allah, to za su samu taimakon ubangiji a cikin dukkanin halin da suka samu kansu na tsanani.

847464


captcha