IQNA

13:30 - September 06, 2011
Lambar Labari: 2182416
Bnagaren siyasa da zamantakewa, wasu daga cikin fitattun mabiya mazhabar shi'a na kasar Thailand sun gudanar da wani zama na musamman dangane da yanayin da mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah ayke ciki.Kamfanin diallcin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo wasu daga cikin fitattun mabiya mazhabar shi'a na kasar Thailand sun gudanar da wani zama na musamman dangane da yanayin da mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah ayke ciki a cikin kasashen musulmi da kuma sauran kasashen gabacin Asia.

Bayanin ya ci gaba da cewa taron ya samu halartar masana daga sasas daban-daban na kasar, da kuma wasu daga cikin kasashen musulmi da na larabawa, haka nan kuma an gudanar da jawabai kan muhimmancin hadin kai tsakanin musulmi na duniya baki daya, musulmin kasar Thailand suna da fahimtar juna da mabiya tafrakin iyalan gidan manzo na kasar ba tare da wata rahin fahimta ba.

Yanzu haka dai fitattun mabiya mazhabar shi'a na kasar Thailand sun gudanar da wani zama na musamman dangane da yanayin da mabiya tafarkin iyalan gidan manzo a cikin wadanann kasashe dab a na mabiya addinin muslunci ba.854887

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: