Bangaren kasa da kasa, Jagororin mabiya addinai a kasar Faransa sun yi kakkausar suka dangane da keta alfarmar makabartun musulmi da wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci na kasar suka yi da nufin tskanar mabiya addinin muslunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna yahabarta cewa, ya naklato daga wani shafin yanar gizo cewa shugabannin mabiya addinai a kasar Faransa sun yi kakkausar suka dangane da keta alfarmar makabartun musulmi da wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci na kasar suka yi da nufin tsokanar mabiya addinin muslunci ta yadda hakan zai kawo rashin jituwa tsakaninsu.
Bayanin ya ci gaba da cewa akasarin jagororin addinai na kasar sun nuna cewa hakan baya wakiltar wani addini, illa dai kawai wasu tsiraru ne kawai suke son haifar da fitiuna tsakanin mutanen kasar mabiya addinin kirista da kuma mabiya addinin muslunci, amma abin da aka na keta alfarmar kabrukan musulmi ba ya wakiltar wani addini.
Shugabannin mabiya addinai a kasar Faransa sun yi kakkausar suka dangane da keta alfarmar makabartun musulmi da wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci na kasar suka yi da nufin tskanar mabiya addinin muslunci domin kawo rikici.
866197