Bangaren kasa da kasa, an bude wani zaman taro na fina-finan muslunci a babban dakin gudanar da taruka na hukumar radio da talabijin na jamhuriyar musulunci ta Iran tare da halartar jami’an gwamnati daga ma’aikatar kula da harkokin aladu.
Kamfanin dillancin labaran iqna yahabarta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo cewa, an bude wani zaman taro na fina-finan muslunci a babban dakin gudanar da taruka na hukumar radio da talabijin na jamhuriyar musulunci ta Iran tare da halartar jami’an gwamnati daga ma’aikatar kula da harkokin aladu da kuma yada ilimi da koyarwar musulunci.
Bayanin ya ci gab ada cewa a wajen wannan zaman taro za abijiro da muhimman ayyuka da aka gudanar da kuma wadanda aka shirya kuma ake shirin aiwatar da su a nan gaba ta fuskacin ayyukan fina-finan addinin muslunci a kasar Iran, da kuma kokarin da ake na ganin cewa an yada su a cikin kasashen musulmi.
Yanzu haka dai an bude wani zaman taro na fina-finan muslunci a babban dakin gudanar da taruka na hukumar radio da talabijin na jamhuriyar musulunci ta Iran tare da halartar jami’an gwamnati daga ma’aikatar kula da harkokin aladu da yada ilimi.
867129