IQNA

Ministocin harkokin Kiwon Lafiya Na Kasashen Musulmi Sun Fara Gudanar Da Zamansu

14:40 - October 01, 2011
Lambar Labari: 2196581
Bangaren kasa da kasa, ministocin harkokin kiwon lafiya na kasashen musulmi sun fara gudanar da zamansu a kasar Kazakistan da nufin samun matsaya guda daya danagane da irin gudunmawar da za su bayar wajen taimakon kasashe masu bukatar taimako na kiwon lafiya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na OIC cewa a yau ne ministocin harkokin kiwon lafiya na kasashen musulmi sun fara gudanar da zamansu a kasar Kazakistan da nufin samun matsaya guda daya danagane da irin gudunmawar da za su bayar wajen taimakon kasashe masu bukatar taimako na kiwon lafiya daga cikin kasashen musulmi.
Tun kafin wannan lokacin dai an gudanar da wasu zama har sau biyu wato shekarar da ta gabata da kuma shekarar biyu da suka wuce, inda aka tattaunana matsalaoli masu kama da hakan da kuma hanyoyin warware su, bisa la’akaari da cewa akwai kasashen musulmi da dama da suke bukatr taimako ta wannan fuska.
A yau ne ministocin harkokin kiwon lafiya na kasashen musulmi sun fara gudanar da zamansu a kasar Kazakistan da nufin samun matsaya guda daya danagane da irin gudunmawar da za su bayar wajen taimakon kasashe masu bukatar taimako na kiwon lafiya a cikin kasashen da suke bukatar taimakon haka.
870128

captcha